iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kakakin Kungiyar Ansarullah ta Yemen Muhammad Abdussalam ya ce ya kamata a rusa kungiyar kasasen larabawa , domin ba ta da wani amfani.
Lambar Labari: 3485172    Ranar Watsawa : 2020/09/11